Ticker

6/recent/ticker-posts

Mai Martaba Sarkin Fulanin Bungudu, Jihar Zamfara Alhaji Hassan Attahiru MFR

Wannan bidiyo ne na Mai Martaba Sarkin Fulanin Bunguɗu, Jihar Zamfara, Alhaji Hassan Attahiru MFR.

Mai Martaba Sarkin Fulanin Bunguɗu, Jihar Zamfara, Alhaji Hassan Attahiru MFR. Mahaifin shi ne Malamin Waƙa ke dangantawa da Marigayi Mai Girma Ɗanmadamin Sakkwato, Alhaji Usman Ɗangwaggo Bunguɗu a cikin Waƙar shi mai amshi "Usumanu na Bunguɗu Uban Marahwan Keku na Atto mai wuyak karo, gwabron Giwa kana da martaba", Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments