Ticker

6/recent/ticker-posts

Lantika

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

Lantika

 Jagora: Lantika inna lantika

 Amshi: To

 Jagora: Ina ɗakin tsayyaba yake,

 Amshi: To

 Jagora: Yanzu ta kai ga tuwo,

 Amshi: To

 Jagora: Yanzu ta kai ga hura,

 Amshi: To

 Jagora: In tuwo sarki ne, Amshi: To

 Jagora: Kare-kari fadawa,

 Amshi: To

Jagora: Su mucciya dogarrai. Amshi: To

 Jagora: Koshiya ‘yar dukushi,

 Amshi: To

 Jagora: Lam yalidi walam yulada,

 Amshi: To

 Jagora: Kun ji karatun loma,

 Amshi: To


Post a Comment

0 Comments