Ticker

6/recent/ticker-posts

Kwatarkwashi

Kwatarkwashi

"Yai halin mazan jiya Ɗan Sanda mai Kwatarkwashi" cewar Makaɗa Alh. (Dr.) Ibrahim Buhari Abdulƙadir Mai Dangwale Narambaɗa Tubali, Shinkafi, Jihar Zamfara a faifan sa na Marigayi Mai Girma Uban Ƙasar /Hakimin Gundumar Kwatarkwashi, Jihar Zamfara, Aliyu Umaru (ya yi Sarauta daga 1940s zuwa 1960 da aka cire shi). Ƙirƙirar Malam Abubakar /Abu Kwatashi Ɗan Ƙauran Katsina Mayaƙi Gemun Dodo a shiyoyin 1320s, Kwatarkwashi na neman kusan shekara 700 da samuwa a halin yanzu. Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments