Ticker

6/recent/ticker-posts

Kirarin Marsandi

Kirarin Marsandi

Marsandi mar kudi mar aiki 
Biri da gatari kashe mai gona 
Ta Alhaji mai kafar alkaki 
Kowa saye ki ya sauya hali 
Ko bai sha giya ba, ya dau mata

Daga Zauren:
Makaɗa Da Mawaƙa

Post a Comment

0 Comments