Inji Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a faifan sa na Marigayi Mai Girma Sarkin Ƙayan Maradun, Alhaji Muhammadu Bello Tambari mai amshi 'Ɗan Amadu tsayayye, ko dauri baya wargi'. Allah ya kyauta makwanci, amin.
Daga Zauren:
Makaɗa Da Mawaƙa
Makaɗa Da Mawaƙa
0 Comments
Post your comment or ask a question.