Ticker

6/recent/ticker-posts

Ina Iya?

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

Ina Iya?

 Jagora: Ina iya, ina iya?

 Amshi: Kulle.

 Jagora: Ina baba mai gidan nana,

 Amshi: Kulle.

 Jagora: Idan zaka kasuwa nana,

 Amshi: Kulle.

 Jagora: Allah zai hore maka,

 Amshi: Kulle.

 Jagora: Annabi zai gode maka,

 Amshi: Kulle.


Post a Comment

0 Comments