Ticker

6/recent/ticker-posts

Amina Giwar Mata.

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

Amina Giwar Mata.

Amina giwa giwa,

Amina giwar mata,

Kwanta ki sha labari,

Uwarki ta sai bawa,

Ubanki ya sai bawa,

Mata ku ɗauki mari,

Idan mari ya tsinke,

Mata ku ɗauki taɓarya,

Agijib-gijib ya sauka,

Agijib-gijib na nuna,

Agijib-gijib ku daka mu ji,

Agijib-gijib ku daka mu ji,


Post a Comment

0 Comments