Ali Na Mani Kotoko

     Citation: Bungudu, H. U. (2023). ZaÉ“aÉ“É“un waÆ™oÆ™in mawaÆ™an baka na noma. Ahmadu Bello University Press Ltd.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar Bungudu
    (Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    Waƙoƙin Noma

    Ali  Na Mani Kotoko

     

      G/WaÆ™a: Ranar Ali  Na Mani Kotoko.

     

     Jagora: Ranar Ali  Na Mani Kotoko.

    .‘Y/ Amshi : Ranar Ali  Na Mani Kotoko.

     

    Jagora: Maikano Ali  Na Mani Kotoko.

     ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko.

     

    Jagora: Alhaji Ali  Na Mani Kotoko.

      ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko.

     

    Jagora: Alhaji Ali  Na Mani Kutakutai[1].

      ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko.

     

    Jagora: Ranar Ali  Na Mani mai galma.

     ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko.

     

    Jagora: ,Alhaji Ali mazan aiki korau.x2

     ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko[2].x2

     

    Jagora: Ko Garba na Ammani na Huntuwa,x2

     ‘Y/ Amshi: Ya san  akwai  Na Mani ƘanÆ™afai.x2

     

    Jagora: Alhaji Ali  Na Mani kutakutai

     ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko.

     

    Jagora: Alhaji Ali  Na Mani ƘanÆ™arfai[3].

     ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko..

     

    Jagora: Ina ÆŠanmalka na sarki mai Wasagu.x2

      ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko.x2

     

    Jagora: Alu ÆŠanmalka na sarki mai Wasagu

     ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko.

     

    Jagora:  Ja maza a je aikin kaftu.

     ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko.

     

    Jagora: Kyawon maza aikin kaftu[4].x2

     ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko..x2

     

    Jagora: Baba Ali  Na Mani Kutakutai.

     ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko.

    Jagora: Alhaji Ali mazan aikin gayya..

     ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko.

     

    Jagora: Ga ƙwad[5] da ƙasa da abinci,

    : taho Gwamnati biÉ—o taki ya isa.,

     ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko..

     

    Jagora: Ga mai ƙwad da ƙasa da abinci.

    : Ku ce Gwamnati sawo taki sosai..

     ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko..

     

    Jagora: Alu mai ƙwad da ƙasa da abinci,

    : A ce Gwamnati sawo taki shi isa.

    ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko..

     

    Jagora: Ke Gwamnati ki yo taki ya isa

     ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko.

     

    Jagora: Ke Gwamnati ki yo taki ya isa

     ‘Y/ Amshi: Wo Ali  Na Mani Kotoko...

     

    Jagora: Alhaji Ali na Mani kotoko,

     ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko.

     

    Jagora: Alhaji Ali  Na Mani ƘanÆ™arfai[6].

     ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko.

     

    Jagora: ÆŠauki galma a je aikin sosai.

     ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko.

     

    Jagora: Ali ya É—ara shanu jan[7] galma.x2

    ‘Y/ Amshi: Ranar Ali  Na Mani Kotoko.x2



    [1]  Wasu abubuwa masu wahalar canyewa. Kututu da yawa.

    [2]  LaÆ™abinsa ne, mai nasaba da irin girman jikinsa.

    [3]  Wata sifa ce mai nuna cewa mutum Æ™aƙƙarfa ne.

    [4]  Saran Æ™asar gona domin a zakuÉ—a ta don a tayar da dwayarta.

    [5]  Æ˜osar da/ciyar da mutane ko wasu halittu har su Æ™oshi.

    [6]  Wata sifa ce  mai nuna Æ™aƙƙarfan mutum.

    [7]  Yin huÉ—a a gona.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.