Ticker

6/recent/ticker-posts

Alhaji Abu Dankurma Maru

 Citation: Bungudu, H. U. (2023). Zaɓaɓɓun waƙoƙin mawaƙan baka na noma. Ahmadu Bello University Press Ltd.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bungudu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Waƙoƙin Noma

Alhaji Abu Ɗankurma Maru

Alhaji Abu Ɗankurma Maru makaɗi ne na kuwaru, wato dukan waƙoƙinsa da kuwaru yake kiɗinsa, to bai sauya ba ko a waƙoƙin da ya yi na noma duk kuwarun ne ya yi amfani da su wajen kiɗan.

Alhaji Abu Ɗankurma Maru

Post a Comment

0 Comments