Ticker

6/recent/ticker-posts

8.3 Waƙoƙin Sauran Mabarata

Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

8.3 Waƙoƙin Sauran Mabarata

Waƙoƙin sauran mabarata a nan na nufin waƙoƙin da sauran masu bara waɗanda ba Almajirai ba suke amfani da su a lokacin da suke yin bara. Mabaratan da ake nufi a nan sun haɗa da Gardawa da sauran masu naƙasa. Waƙoƙin da wannan kashi na mabarata ke amfani da su wajen bara kashi biyu ne; na baka da rubutattu.

BARA

Post a Comment

0 Comments