Ticker

6/recent/ticker-posts

Amarya Mai Dafa-Duka

Ango ya kawo buhun shinkafa, ya ce wa amarya: "Yau dai ki mana dafa-duka mu ci mu more."

Amarya ta nemo aron manyan tukwane ta dafe shinkafa duka. Yanzu dai minti 10 ango bai farfaɗo daga suma ba.😳

Post a Comment

0 Comments