Ticker

6/recent/ticker-posts

A tumbulo

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

A tumbulo

 A tumbulo Inna a tumbulo,

 A tumbulo a kawo ma gajere,

 Gajere ba abin reni ne ba,

 Maigidan ga na samun lada,

 Lada ta lulluɓe shi,

 Tai mashi dambu gaba da baya.

 Tai mashi ɗakin da za ya kwana.

Post a Comment

0 Comments