Ticker

6/recent/ticker-posts

Waƙar Tatsuniyar ‘Yar Mowa Da ‘Yar Bora

Yar Mowa: Rafi, rafi ko kai ne Ruwan Bagaja,

 Bagajan Gayya an aiko ni ne,

 In kwale in wanke kayan kwanciyata,

 In mai da gida.

 

Gogi: E, ni ne Rafin Bagaja,

 Ki kwale ki wanke ki kai gida.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments