Ticker

6/recent/ticker-posts

Waƙar Tatsuniyar Kare Da Kura

Kura: Mu yi daka da wuri,

 Kafin rana ta kai tsakiya,

 ‘Ya’yan kare sun sha wuta,

 Sun kusa nuna,

 Hum tiri hum.

 

Kare: Ka juye nawa ‘ya’ya,

 Ka bar na ɗan uwana.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments