Ticker

6/recent/ticker-posts

Tuna Baya Malam Nasiru Sakkwato Da Malam Badamasi Alasan Damagaram

Tuna Baya" Malam Nasiru Sakkwato Da Malam Badamasi Alasan Damagaram

Tuna baya! Malam Nasiru Sakkwato Malami a Tsangayar Harshen Hausa dake Jami'ar Alƙalam, Katsina a gefen dama ya 'taga' kokawa ta wasa da shahararren Ɗan Kokowar nan na Jamhuriyar Nijar, Malam Badamasi Alasan Damagaram a yayin Taron Ƙasa Da Ƙasa akan Al'adun Hausawa da aka gudanar a Ouagadougou Babban Birnin Kasar Burkina Faso a shekarar 2017.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments