"Horo ya yi sallar kura tun magariba ba ta kai ba"
Inji makaɗin dambe Buben Ɗangulbi a waƙarsa ta ɗan damben ɓangaren Kudu, Kamaluddini (Shagon Mada). Yana maganar wannan kisa na dambe ne da Shagon Mada ya yi wa Horo a garin Zariya. Yau (2023) kimanin shekaru 18 da suka wuce.
Daga Taskar:
Makaɗa Da Mawaƙa
Makaɗa Da Mawaƙa
0 Comments
Post your comment or ask a question.