Musa Ɗansango babban yaron Maiturare ne. Ya kan yawan ambatonsa a cikin waƙoƙinsa.
"Musa tare da kai ne hwa
Ga ran da nahw hwasa masa kuka
Nic ce ka dubi Audu Kila Dogo ka kimbiɗe shi da hannu,
Sai in ji kamar ka ban kuɗin Makka" – cikin waƙar Bala Yaro
Daga Zauren:
Makaɗa Da Mawaƙa
0 Comments
Post your comment or ask a question.