Ticker

6/recent/ticker-posts

Marigayi Liman Isah Sharehu

 Marigayi Liman Isah Sharehu
Marigayi Liman Isah Sharehu, Limamin farko na Masallacin Juma'ar Gusau, Jihar Zamfara da aka fi sani da Masallacin Juma'a na Tudun Wada. Marigayi Mai Girma Uban Ƙasar /Hakimin Gundumar Gusau, Sarkin Kudu Alhaji Sulaiman Ibrahim Isa ne ya taho dashi daga cikin Malamai/Almajiran da ya ɗauko daga Isa zuwa Gusau bayan an naɗa shi a matsayin Uban Ƙasar /Hakimin Gundumar Gusau a cikin 1950s. Allah ya jiƙan su da rahama, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments