Ticker

6/recent/ticker-posts

Mata Da Kishi

Wata cutar bata buƙatar Magani...!!

Tana kwance bata d lafiya, har an fara yanke ƙauna da tashinta. 

Mijinta yana gefen gadonta yana sheƙar kuka.

Ƙawarta da tazo dubiya ta kalli mijin ta ce, haba ka daina kuka, kar ka cutar da rayuwar ka, babu wata Mace da zata ganka face sai ta yi burin ka zama mijinta...!!

Hajiya ta haɗiyi ƙwayar da zata zama sanadiyar warakarta, da ƙwarinta ta miƙe.....!!!Post a Comment

0 Comments