Ticker

6/recent/ticker-posts

Marigayi Malam Muhammadu Na Birnin Magaji

Marigayi Malam Muhammadu Na Birnin Magaji

Marigayi Malam Muhammadu Na Birnin Magaji ke nan, ɗaya daga cikin Malaman da suka assasa Zawuyyoyi a garin Ƙauran Namoda. Ya baro Birnin Magaji zuwa Ƙauran Namoda a shekarar 1939. Ya yi wafati a shekarar 1975. Allah ya kyauta makwanci, amin. 

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments