Ticker

6/recent/ticker-posts

Marigayi Ɗanmalikin Gidan Goga, Alhaji Ummaru (1960-1988)

Marigayi Ɗanmalikin Gidan Goga, Alhaji Ummaru (1960-1988)

"Ɗanmaliki mai Birnin Goga,
Namijin tsaye ne tun can hwarko,
Hay yau bai san gudun maza ba" 

Inji Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a cikin Waƙar shi ta Marigayi Mai girma Dagacin Gidan Goga/Ɗanmalikin Gidan Goga da ke Masarautar Maradun, Jihar Zamfara, Alhaji Ummaru mai amshi 'Ɗanmaliki Ummaru sadauki, kana da wuyak karo na Malan. Wannan shi ne Marigayi Ɗanmalikin Gidan Goga, Alhaji Ummaru, ya yi Sarauta daga shekarar 1960 zuwa shekarar 1988. Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments