Ticker

6/recent/ticker-posts

Mai Martaba Sarkin Kabin Argungu, Alhaji Sama'ila Muhammad Mera CON (a gefen dama) da Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji (Dr.) Muhammad Sa'ad Abubakar III CFR

Mai Martaba Sarkin Kabin Argungu, Alhaji Sama'ila Muhammad Mera CON (a gefen dama) da Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji (Dr.) Muhammad Sa'ad Abubakar III CFR

"In ba don da kiran taro ba,
Sama da ba mu zuwa Hausa"

... Inji Makaɗa Buda Ɗan Ta Noma. Mai Martaba Sarkin Kabin Argungu, Alhaji Sama'ila Muhammad Mera CON a gefen dama a lokacin da ya kaiwa Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji (Dr.) Muhammad Sa'ad Abubakar III CFR ziyarar barka da Babbar Sallar Shekarar 1444 AH/2023 a Fadarsa dake Sakkwato. Allah ya ƙara wa Sarakunanmu lafiya da nisan kwana mai albarka, amin. 🤲🏾🤲🏾🤲🏾✊✊

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com

Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments