Ticker

6/recent/ticker-posts

Mai Girma Yandakan Katsina /Hakimin Dutsin Ma, Jihar Katsina, Alhaji Muhammad Sada Muhammad

Mai girma Yandakan Katsina /Hakimin Dutsin Ma, Jihar Katsina, Alhaji Muhammad Sada Muhammad

Muna yi wa Mai girma Yandakan Katsina /Hakimin Dutsin Ma, Jihar Katsina, Alhaji Muhammad Sada Muhammad barka da Jumu'a. Allah ya karɓi ibadunmu, ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin. Sa'idu Faru Malamin Waƙa ya zauna gidansu Mai girma Yandaka a cikin farko farkon 1980s har hawan Sallah an sha yi dashi a Katsina a matsayin Makaɗan Mai girma Yandaka a lokacin rayuwar Mai girma Yandaka, Alhaji Balan Gwaggo Muhammad 🤲🏾🤲🏾🤲🏾✊✊

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments