Ticker

6/recent/ticker-posts

Na Ishe Dale Tai Ƙawa

Na Ishe Dale Tai Ƙawa

"Na ishe Dale tai ƙawa ga jama'atta ba ƙawa.. Inji Makaɗa Sa'idu Faru a wani takensa na Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Macciɗo Abubakar III tun ya na Sarkin Kudun Sakkwato mai amshi 'Mai babban rabo ginshiƘin Sarkin Sharihhwai'. Wannan Tsuntsu ya yi kama da Dale😀

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments