Ticker

6/recent/ticker-posts

Mai Girma Sa'in Katsina, Alhaji Amadu Na Funtua

Mai Girma Sa'in Katsina, Alhaji Amadu Na Funtua

"Baba Maje Haji Sa'in Katsinammu" inji Dr. Mamman Shata Katsina. 

Wannan shi ne Mai Girma Sa'in Katsina, Alhaji Amadu Na Funtua. Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana mai albarka, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments