Ticker

6/recent/ticker-posts

Jiya Ba Yau Ba - 1954

Jiya Ba Yau Ba - 1954

Wannan ya yi daidai da yadda al'umma ke zagaye Akwatin Rediyo domin sauraren bayanan Gwamnati saboda rashin yawaitar irin wannan na'urar a wancan lokaci. An raba irin waɗannan Akwatunan Rediyon a hedikwatocin Gundomomi 47 na Lardin Sakkwato domin samar da irin wannan damar ga al'umma a cikin shekarar 1954. Jiya ba yau ba!

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments