Ticker

6/recent/ticker-posts

Ko Ɗan Ƙanzo

Iya ko ɗan ƙanzo

Iya ko ɗan dako-dako,

Iya yunwa ba ta da hankali,

Iya ko gaya ne ba miya,

Iya na yi bara ba a ba ni ba,

Iya ko loma ɗaya ma,

Iya haƙuri ko ya je?

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments