Bayarwa: Masu gida salamu alaikum,
Amshi: Saboda Manzon Allah.
Bayarwa: Ku ba mu domin Allah,
Amshi: Saboda Manzon Allah.
Bayarwa: Domin Manzon Allah,
Amshi: Saboda Manzon Allah.
Bayarwa: Alhaji ko Modibbo,
Amshi: Saboda Manzon Allah.
Bayarwa: Ko Hajiya mai niyya,
Amshi: Saboda Manzon Allah.
Bayarwa: A ba mu domin Allah,
Amshi: Saboda Manzon Allah.
Bayarwa: Domin Manzon Allah,
Amshi: Saboda Manzon Allah.
Bayarwa: Ita sadaka guzuri ce,
Amshi: Saboda Manzon Allah.
Bayarwa: A ba mu don Lillahi,
Amshi: Saboda Manzon Allah.
Bayarwa: A ba mu don mai janna,
Amshi: Saboda Manzon Allah.
Bayarwa: Ga wanda Allah Yab ba,
Amshi: Saboda Manzon Allah.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.