Ticker

6/recent/ticker-posts

Hukuncin Wanda Ya Manta Da Sallah

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Mutum ne baiyi sallah ba har akayi kwana biyu sakamakon mantuwa to Sai ya tuna  Dan Allah yazaiyi wajen ramuwanta?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Yadda zeyi shi ne seya rama a wannan lokacin sadda ya tuna ɗin. Domin hadisi ya tabbata Annabi   ya ce Wanda ya mantada wata sallah beyiba kokuma yayi bacci toh yayi sallar a sadda ya farka daga baccin kokuma a sadda ya tuna.

Allah Yasa mudace.

✍️Jameel Al-Hassan Haruna Kabo (ABU ZULAIKHA)

Zauren Fatawowi Bisa Alkur'ani Da Sunnah. Ku kasance Damu...

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments