Uwas soron Sarkin Kano,
An ce ma ni kin sallah haji,
Kawo zanzan da bagaruwa,
Da dabino tare da tasbaha....
Mamman Dansodangi/Sarkin Taushin Katsina a faifan
Babban bajini Sarkin Kano
Ki sabo uban Sarkin hatsi.
Wannan ɗaya ne daga cikin nau'ukan tsirrai da ake samu a ƙasar Hausa.
Daga Taskar
Mai Girma Sarkin Rafin Gobir
Mai Girma Isma'il Muhammad Yusuf
0 Comments
Post your comment or ask a question.