Ticker

6/recent/ticker-posts

Alhaji Liman na Yanleman

Alhaji Liman na Yanleman

"Na tambayi yaran Yanleman/Liman da ganen ya yi man kyauta
Suka ce mani Alhaji Mai Shata haka nan yake bai iya rowa ba" 

– Mamman Shata a waƙar Alhaji Liman Na-Yanleman mai taken "Gaishe ka na Yanleman Liman". 

Wannan shi ne Alhaji Liman na Yanleman. An ɗauki wannan hoton bayan girma ya kama Liman.

Daga Taskar
Makaɗa Da Mawaƙa

Post a Comment

0 Comments