Ticker

6/recent/ticker-posts

5.7.9 Waƙar Tatsuniyar Kare Da Kura - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 139)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

5.7.9 Waƙar Tatsuniyar Kare Da Kura

Kura: Mu yi daka da wuri,

 Kafin rana ta kai tsakiya,

 ‘Ya’yan kare sun sha wuta,

 Sun kusa nuna,

 Hum tiri hum.

 

Kare: Ka juye nawa ‘ya’ya,

 Ka bar na ɗan uwana.

 (Usman, 20095: 35)

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments