Ticker

6/recent/ticker-posts

5.7.7 Waƙar Tatsuniyar ‘Yar Auta Da Gogin Rantsuwa - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 128)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

5.7.7 Waƙar Tatsuniyar ‘Yar Auta Da Gogin Rantsuwa

In daka turmin gidanmu,

In daka turmin gidanmu,

Tim, ƙwal-ƙwal.

 

A yau uwata,

Ta zama surukata.

 

Ubana ya zama surukina.

 

Ƙannena ne abokan wasana.

 

In daki turmin gidanmu,

In daki turmin gidanmu,

Tim ƙwal-ƙwal.

(Usman, 20093: 16)

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments