Ticker

6/recent/ticker-posts

5.7.6 Waƙar Tatsuniyar Auren Ya Da Ƙanwa - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 127)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

5.7.6 Waƙar Tatsuniyar Auren Ya Da Ƙanwa

Awa: Dawi ɗan uwana,

Ɗora ni a kan raƙumi,

Dawi ɗan uwana,

Ɗora ni a kan raƙumi.

Dawi: Ki ce ni mijinki ne,

 In ɗora ki,

 Ki ce ni mijinki ne,

 In ɗora ki.

 

Awa: A’a ba zan faɗa ba,

 Daure ka ɗora ni,

 A’a ba zan faɗa ba,

 Daure ka ɗora ni.

 (Usman, 20092: 15)

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments