Ticker

6/recent/ticker-posts

5.7.4 Waƙar Tatsuniyar Noman Kura Da Kurege - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 127)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

5.7.4 Waƙar Tatsuniyar Noman Kura Da Kurege

Da wuri-wuri Gwaggo,

Iso ta nan Gwaggo,

Kada taurari su ƙwace gonakinmu.

 

Da wuri-wuri Gwaggo,

Iso ta nan Gwaggo,

Kada taurari su ƙwace gonakinmu.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments