Ticker

6/recent/ticker-posts

5.7.3 Waƙar Tatuniyar Ƙwarƙwata Mai Gadi - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 127)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

5.7.3 Waƙar Tatuniyar Ƙwarƙwata Mai Gadi

Kai! Kai! Kai! Kar ka taɓa,

Gonar nan ta mai gari ce,

Ka san maigari na da faɗa,

Cini carmana, cini carmana,

Cini carmana, cini carmana.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments