Ticker

6/recent/ticker-posts

5.6 Surkulle (Sokiburutsu)

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

5.6 Surkulle (Sokiburutsu)

Wata siga kuma da waƙoƙin bara suka bambanta da sauran waƙoƙi ita jefa maganganun surkulle a cikinsu. Maganar surkulle kuwa ita ce jumloli marasa ma’ana waɗanda za a ji kamar wani abu ne ake karantawa amma kuma ba makama. Akwai misalin haka a cikin waƙar “Laƙad raliyal Lahu”:


Post a Comment

0 Comments