Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa. Ahmadu Bello University Press Limited.
Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:
Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369
5.3 Amshi Na Musamman
Amshi shi ne sauka, Gusau (2003),
wato furucin da amshi wanda ke biyo furucin jagora (hawa). Irin wannan amshi da
ake samu a cikin waƙoƙin bara mafi yawa ya saɓa wanda ake samu a sauran waƙoƙin baka da ba na bara ba. A sauran waƙoƙin baka
amshinsu kan kasance aƙalla jumla ko
jumloli, amma a waƙoƙin bara amshin yakan kasance kalma ɗaya mai ƙunshe da
ma’ana, wani lokaci kuma kalmar ba ta ƙunshe
da wata ma’ana.
0 Comments
Post your comment or ask a question.