Ticker

6/recent/ticker-posts

4.9.2 Cikin Taro

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

4.9.2 Cikin Taro

Mabarata yara da manya wani lokaci kan haɗu su yi bara tare. A iri wannan baran na tare suna rera waƙoƙi sadda suke yin sa. Tsarin da suke yi a wannan shi ne ta hanyar wani ya bayar saura su amsa masa. Misali:


Post a Comment

0 Comments