Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa. Ahmadu Bello University Press Limited.
Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:
Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369
4.9 Yadda Ake Amfani Da Waƙoƙi A Wajen Bara
Akwi hanyoyi biyu da mabarata ke
amfani da waƙoƙi a wajen bara. Hanya ta farko ita ce wadda mabaraci ke
rera waƙarsa shi kaɗai da wdda mabarata kan haɗu daga byu zuwa sama suna rerawa. Wato ke nan akwai reraw a kaɗaice a kwai kuma rerawa cikin
taro.
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.