Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa. Ahmadu Bello University Press Limited.
Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:
Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369
4.8 Dalilan Yin Waƙa A
Cikin Bara
Ruwa ba ya tsami banza. Da yake
bara tamkar roƙo ne akwi buƙatar haɗa shi da wasu kalamai masu ratsa tunani su yi tasiri ga zuciya domin samun
biyan buƙata. Wannan ne ya sa waƙoƙi suke taka rawa wajen yin bara domin cikin tsarin magana
babu mai iya yin wannan aiki kamar waƙa wadda
take abokiyar tafiyar zuciya ce. Muhimman dalilan da suka sa ake amfani da waƙoƙi a cikin bara
sun haɗa da tsoratarwa
da faranta rai da ƙimar ilmi da
nishaɗantarwa.
0 Comments
Post your comment or ask a question.