Ticker

6/recent/ticker-posts

4.5.1.1.2 Yabon Annabi

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

4.5.1.1.2 Yabon Annabi

 Jagora : To bisimilla Rabbi zan fara waƙa,

 Amshi : To

 Jagora : In yi yabon Rasulu in samu lada

 Amshi : To

 Jagora : Kway yi yabon Rasulu ya bi Allah Ta’ala

 Amshi : To

 Jagora : To daɗa zuciyarsa ta samu tsalki

 Amshi : To

 Jagora : Kaza ta hito da ‘ya’yanta goma,

 Amshi : To

 Jagora : Shaho na faɗin ba ki je da ɗai ba,

 Amshi: To


Post a Comment

0 Comments