Ticker

6/recent/ticker-posts

4.3 Samuwa Da Bunƙasar Waƙoƙin Bara

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

4.3 Samuwa Da Bunƙasar Waƙoƙin Bara

Mabaratan suna amfani da waƙoƙi iri dabam-daban a lokacin da suke bara. An dubi yadda waƙoƙin suka samu suka kuma yaɗu suka bunƙasa har suka kai matsayin da suke kansa a yau.


Post a Comment

0 Comments