Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.
3.1.3 Ta Sa Ni A Dutse Ta Niƙa
Kamar yadda aka bayyana a babi na ɗaya, wannan waƙa akan gudanar da ita ne yayin daka. Ga yadda ake rera ta:
Ta sa ni a dutse ta niƙa.
Ta sa ni a turmi ta daka!
Ni ma zan sa ta a turmi in daka!
Ni ma zan sa ta a dutse in niƙa!
Ta saci kuɗin Mallam.
Ta sayi nama ta yi ta ci.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.