Ticker

6/recent/ticker-posts

Amarya idan ba ta hau doki ba, ba za a aza mata kaya ba

Amarya idan ba ta hau doki ba, ba za a aza mata kaya ba

"Amarya idan ba ta hau doki ba, ba za a aza mata kaya ba" inji Malam Abubakar Ladan Zaria a cikin Waƙarsa ta 'Allah Ya Allah Ya Allah Ya Allah' Haɗa Kanmu Afirka Mu So Juna '. Wannan wata Amarya ce za akai wa a gidan Angonta a wani yanki na Ƙasar Hausa a cikin Shekarun 1950s. Jiya Ba Yau Ba.

Madogara: Muryar Adabi

Post a Comment

0 Comments