Shehu Ɗanfodio da Malam Abdullahi Ɗanfodio. Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III CFR a gefen dama tare da Ƙanensa Mai Martaba Sarkin Gwandu, Alhaji Muhammad Iliyasu Bashar. Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana mai albarka, amin.
Daga Taskar
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
0 Comments
Post your comment or ask a question.