Ga wani umurni nan daga Marigayi Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ja'afaru Isiyaku zuwa ga Marigayi Mai girma Walin Zazzau Hakimin Lere, Malam Ummaru ɗan Sarkin Zazzau Ɗalhatu. An samu wannan bayani ne daga Jaridar Gaskiya Tafi Kwabo ta wani lokaci da ya gabata. Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya mu wanye lafiya mu cika da kyau da imani, amin.
Daga Taskar
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
0 Comments
Post your comment or ask a question.