Ticker

6/recent/ticker-posts

Tsawuyar Arafat

Tsawuyar Arafat
"La'ilaha Illallah Allah Ka Jiƙan Muhammad" inji wasu masu waƙen Addinin Musulunci da aka faɗa cewa mutanen Ƙasar Ghana ne da suka taskace Huɗubar Fiyayyen Halitta Rasulallahi Sallallahu Alaihim Wasallam ta ƙarshe zuwa ga Al'ummarsa wacce ya yi a Ranar Tsawuyar Arafat gabanin wafatinsa. Yau Talata, 9 ga Watan Zulhijja ne Ranar Tsawuyar Arafat na Hajjin Shekarar 1444 AH/27/06/2023 dafatar Allah ya datar damu alheranshi na duniya da lahira, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815

Post a Comment

0 Comments