Ticker

6/recent/ticker-posts

Iro ƙarya ce ba a zoma Giwa da Asuta

Iro ƙarya ce ba a zoma Giwa da Asuta

 "Iro ƙarya ce ba a zoma Giwa da Asuta" inji Makaɗa Abubakar Amadu /Kassu Zurmi a cikin Waƙarshi ta Ɗan Tauri Ibrahim Shaho. Wannan shi ne abin haƙon/tarkon haƙon Zabi/Zabbi Tsuntsaye, ita ce ake kira Asuta.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815

Post a Comment

0 Comments