Ticker

6/recent/ticker-posts

Baura jikan Baura Mu'azu Allah sa ka gama lahiya mu ma mu gama lahiya

 "Baura jikan Baura Mu'azu Allah sa ka gama lahiya, mu ma mu gama lahiya
"Baura jikan Baura Mu'azu Allah sa ka gama lahiya, mu ma mu gama lahiya"   inji Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a cikin Waƙarsa mai amshi ' Jikan Musa Ɗanmaliki, gamda'aren Amadu' wacce ya yi wa Marigayi Ɗanmalikin Gabake dake Masarautar Ƙaura Namoda, Jihar Zamfara, Alhaji Mu'azu . Wannan shi ne Dagacin Gabake, Ɗankwangila, Ɗan siyasa mai aikin tawali'u, marigayi Ɗanmalikin Gabake, Alhaji Mu'azu. Allah ya kyauta makwanci. Gabake hedikwatar gunduma ce a masarautar Ƙaura Namoda, Jihar Zamfara a halin yanzu.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815

Post a Comment

0 Comments